• Yadda Tamowa Ke Yaduwa Kamar Wutar Daji a Katsina

  • Dec 17 2024
  • Length: 24 mins
  • Podcast

Yadda Tamowa Ke Yaduwa Kamar Wutar Daji a Katsina

  • Summary

  • Send us a text

    Wani rahoto da Kungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta fitar ya nuna cewa Arewa maso Yamma ta fi kowacce shiyya yawan karuwar yara masu tamowa.

    A shiyyar kuma, inji rahoton, Katsina ta fi ko wacce jiha yawan masu fama da cutar.

    Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi bincike ne don gano yadda lamarin yake.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Yadda Tamowa Ke Yaduwa Kamar Wutar Daji a Katsina

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.