• Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya

  • Dec 19 2024
  • Length: 28 mins
  • Podcast

Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya

  • Summary

  • Tururuwar da mutane suke yi zuwa manyan biranen Najeriya na barazana ga wadannan alƙaryu ta fuskar tsaftar muhalli.

    Misali, wani rahoto da Bankin Duniya ya fitar ya nuna cewa a duk sa'a daya birnin Legas kan yi baƙi 77 – hakan kuma kan haddasa karuwar sharar da ake zubarwa.

    Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi nazari ne kan yadda shara ke addabar wasu manyan biranen Najeriya da tasirinta a kan lafiyar jiki da ta muhalli.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Yadda Shara Ke Neman Binne Manyan Biranen Najeriya

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.