• Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

  • Nov 13 2024
  • Length: 30 mins
  • Podcast

Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

  • Summary

  • A zamanin nan, ana alakanta almajirai da bara – hasali ma a lokuta da dama akan yi amfani da kalmar “almajiri” idan ana nufin mabaraci.

    Amma a da ba haka lamarin yake ba – almajiri bay a bukatar yin bara ko roko kafin ya sami na sakawa a bakin salati.

    Shirin Daga Laraba na wannan mako zai yi nazari ne a kan yadda almajirci ya sauya salo a wannan zamani da ma irin halin da almajirai suka tsinci kan su a ciki.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Yadda Almajiri Ya Zama Mabaraci

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.