• Me Nasarar Da John Mahama Ya Samu Ke Nufi Ga kasar Ghana

  • Dec 11 2024
  • Length: 30 mins
  • Podcast

Me Nasarar Da John Mahama Ya Samu Ke Nufi Ga kasar Ghana

  • Summary

  • A karshe dai an ayyana John Mahama a matsayin zababben shugaban kasar Ghana bayan da al’ummar kasar sun yanke shawarar zabensa lokacin da suka kada kuri’a ranar Asabar din da ta gabata.

    Duk da sauran ‘yan Takara da John Mahama ya kara da su, ciki harda mataimakin shugaban kasar mai ci a yanzu wato Mahamudu Bawumia Musulmi na farko da ya tsaya takarar shugabancin kasar.

    Shirin Daga Laraba na wannan makon zaiyi Nazari ne kan nasarar da John Mahama ya samu a zaben kasar Ghna da kuma kalubalen da zai iya fuskanta a shekara daya na farkon wa’adin sa.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Me Nasarar Da John Mahama Ya Samu Ke Nufi Ga kasar Ghana

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.