• Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya

  • Nov 20 2024
  • Length: 25 mins
  • Podcast

Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya

  • Summary

  • An daɗe ana muhawara, musamman a Arewacin Najeriya, a kan buƙatar yin garambawul ga tsarin makarantun tsangaya.

    A baya dai waɗannan makarantu kan samar da mahaddata alqur’ani waɗanda kuma sukan dogara da kai
    Sai dai a wannan zamani, yaran da suke karatu a ƙarƙashin tsarin sun zama mabarata.
    Gwamnatoci da dama dai sun yi kokarin yin garambawul ga yadda ake gudanar da tsarin, amma ga alama haƙa ta kasa cimma ruwa.

    Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi Nazari ne kan hanyoyin da za a bi don magance matsalolin da suka dabaibaye harkar.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Hanyoyin Dawo Da Martabar Karatun Tsangaya A Najeriya

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.