• Abin Da Ya Sa ’Yan Sanda Suke Kama Mutanen Da Ba Su Ji Ba, Ba Su Gani Ba

  • Dec 24 2024
  • Length: 27 mins
  • Podcast

Abin Da Ya Sa ’Yan Sanda Suke Kama Mutanen Da Ba Su Ji Ba, Ba Su Gani Ba

  • Summary

  • Send us a text

    Lokacin bukukuwa lokaci ne da ake samun karuwar zirga-zirga da hada-hadar jama’a.

    Wannan ne ya sa hukumomin da nauyin samar da tsaro ya rataya a wuyansu suke kara kaimi wajen ganin sun tabbatar da doka da oda.

    Sai dai wasu ’yan Najeriya sukan yi zargin cewa ’yan sanda kan yi amfani da wannan dama don kamen mutane babu gaira babu dalili.

    Shirin Najeriya A Yau na wannan lokacin zai yi duba ne kan sahihancin wannan zargi.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Abin Da Ya Sa ’Yan Sanda Suke Kama Mutanen Da Ba Su Ji Ba, Ba Su Gani Ba

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.