• Dalilan Da Suka Sa Wasu Darikun Kirista Basa Bikin Kirsimeti

  • Dec 25 2024
  • Length: 28 mins
  • Podcast

Dalilan Da Suka Sa Wasu Darikun Kirista Basa Bikin Kirsimeti

  • Summary

  • A dukkan kwanakin karshen watan Disambar kowace shekara, lokacin ne da farin ciki ke cika a fuskokin Mabiya Yesu Almasihu don gudanar da bukuwaN ranar tunawa da haihuwar sa wato kirsimeti.

    Sai dai, wasu darikun addinin kirista da suka hada seventh day Adventist, Jehovah Witness da ma kuma darikar Deeper Life basu yadda da gudanar da wannan biki na kirsimeti ba.

    Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi Nazari ne kan wannan batu don gano dalilan da suka sa wadannan dariku basa bikin kirsimeti.

    Show More Show Less
activate_Holiday_promo_in_buybox_DT_T2

What listeners say about Dalilan Da Suka Sa Wasu Darikun Kirista Basa Bikin Kirsimeti

Average customer ratings

Reviews - Please select the tabs below to change the source of reviews.